← Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo artwork

Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo

Hausa Tafseer
S3 E12051:53
Play episode

Show notes

Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 120 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 29-3-1448 11-09-2026 1. Ci gaba da maganar Ibn Taimiyya (R.H) a cikin "Aljawabus Sahih" 5/138-142, game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita. 2. Hadarin dake cikin kirkirar bidi'a. 3. Kamar yadda ba a yadda da kari a cikin addini ba, hakanan ba a yadda da ragi a cikinsa ba. 4. Ci gaba da magana a kan yakin Uhud da mamakin sahabbai na musibar da ta same su.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 39 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 6 Jumada Al-Ula 1448 (17_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunna…

    S5 E3956:01
  2. Ali Imran: Lecture 123 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 123 [Surah Āli-ʿImrān: 167,168,169] { وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡف…

    S3 E12352:03
  3. Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci…

    S5 E3856:59
  4. Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِی…

    S3 E12250:48
  5. Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُ…

    S20 E355:45
  6. Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci S…

    S5 E3701:01:53
Now Playing
Hausa Tafseer — Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo | Podcast | Josplay Music