← Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo artwork

Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo

Hausa Tafseer
S3 E11353:06
Play episode

Show notes

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 113 [Surah Āli-ʿImrān: 161] { وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 25-1-1448 10-07-2026 1. Hukuncin yin ci-da-ceto 2. Me ya sa aka game maganar hisabi, ba a takaitata ga wanda ya yi guluwwi ba? 3. Wanda Allah ya yarda da shi ba zai yi daidai da wanda ya yi fushi da shi ba. 4. Girman ni'imar da ke cikin aiko da Annabi (S.A.W) 5. Hikimar da ke cikin aiko Annabi (S.A.W) daga jinsin mutane. 6. Abubuwan da aka dora wa Annabi (S.A.W) yayin da aka aiko shi. 7. Ma'anar Sunnah da ta zo a ayar.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 39 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 6 Jumada Al-Ula 1448 (17_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunna…

    S5 E3956:01
  2. Ali Imran: Lecture 123 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 123 [Surah Āli-ʿImrān: 167,168,169] { وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡف…

    S3 E12352:03
  3. Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci…

    S5 E3856:59
  4. Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِی…

    S3 E12250:48
  5. Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُ…

    S20 E355:45
  6. Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci S…

    S5 E3701:01:53
Now Playing
Hausa Tafseer — Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo | Podcast | Josplay Music