← Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 106 - Prof. Sani artwork

Ali Imran: Lecture 106 - Prof. Sani

Hausa Tafseer
S3 E10754:28
Play episode

Show notes

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 106 [Surah Āli-ʿImrān: 156] { یَـٰۤأَیُّهَا ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ لَا تَكُونُوا۟ كَٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ وَقَالُوا۟ لِإِخۡوَ ٰ⁠نِهِمۡ إِذَا ضَرَبُوا۟ فِی ٱلۡأَرۡضِ أَوۡ كَانُوا۟ غُزࣰّى لَّوۡ كَانُوا۟ عِندَنَا مَا مَاتُوا۟ وَمَا قُتِلُوا۟ لِیَجۡعَلَ ٱللَّهُ ذَ ٰ⁠لِكَ حَسۡرَةࣰ فِی قُلُوبِهِمۡۗ وَٱللَّهُ یُحۡیِۦ وَیُمِیتُۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِیرࣱ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 6-11-1447 24-04-2026 ​ Abin da ya ke bambance Musulmi daga kafiri.​ Dalilin da ya sa aka hada tafiya da fita yaki a wuri daya tare da cewa fita yakin nau'i ne na tafiya.​ Daga cikin akidar kafirai akwai jingina tasirin abu ga sababi kawai.​ Fadin "Allah ya sane da abin da kuke aikatawa", ya takaita ne ga Musulmai ko har da kafirai?5. Hikimar gabatar da ambaton kisa a kan mutuwa da kuma akasin hakan.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 39 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 6 Jumada Al-Ula 1448 (17_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunna…

    S5 E3956:01
  2. Ali Imran: Lecture 123 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 123 [Surah Āli-ʿImrān: 167,168,169] { وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡف…

    S3 E12352:03
  3. Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci…

    S5 E3856:59
  4. Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِی…

    S3 E12250:48
  5. Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُ…

    S20 E355:45
  6. Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci S…

    S5 E3701:01:53
Now Playing
Hausa Tafseer — Ali Imran: Lecture 106 - Prof. Sani | Podcast | Josplay Music